Ticker

10/recent/ticker-posts

HUKUMAR TSARO TA DSS TA TABBATAR DA MAKARKASHIYAR KAFA GWAMNATIN RIKO A NIJERIA

 

Hukumar tsaro ta farin kaya a Najeriya ta ce ta shaida wasu jiga-jigai a wata maÆ™arÆ™ashiya ake kitsawa don kafa gwamnatin riÆ™on Æ™warya a kasar 

Hukumar ta ce maƙarƙashiyar, wanda wasu ke izawa ba kawai abu ne da ya saɓa wa doka ba, wani ƙoƙarin masu jamhuru ne na kifar da tsarin mulkin Najeriya da kuma jefa ƙasar cikin wani rikici da za a iya kaucewa.

Ta ce tunanin kafa gwamnatin riƙon ƙwarya, abu ne da ba za a amince da shi ba a tsarin dimokraɗiyya da kuma zaman lafiyar al'ummar ƙasar.




Post a Comment

0 Comments