Inna lillahi wa inna ilaihi raji’un Ya rasu saka makon kaiwa makwabcin sa taimako bayan wuta ta kama a gidan sa.
Yanzu muke samun labarin rasuwar Magidancin nan mai suna Hassan wanda ya kaima makwabcin sa agaji yayin gobara ta tashi a gidan sa
Allah ya karbi rayiwar Hassan ne bayan an kaishi asibi an masa iki saka makon yadda wuta ta kamashi shima.

0 Comments