MUSHAƘATA: Yadda Ta Kaya Tsakanin Wani Miji Mara lafiya Da Matar sa
Matar Mara Lafiya: Ka Ci Abincin Nan~
Miji mara lafiya: Ba zan iya ci ba
Mata: Ka daure ka ci ko kadan ne saboda ka samu kasha magungunan ka.
Miji mara lafiya: Banajin sha,awar abinci Yanzu, Bakina ba É—anÉ—anon daÉ—i.
Mata: kawai ka gwada kaci ko É—an kadan ne.
Miji: To bari in daure
Jama'a ya kuka ga mara lafiya?




0 Comments