Ticker

10/recent/ticker-posts

Ƙarancin naira: Ƙungiyoyin ƙwadagon Najeriya sun jingine ƙudurin yajin aiki..

 

Ƙungiyar ƙwadago ta NLC da ta TUC sun dakatar da ƙudurinsu na tsunduma yajin aiki daga ranar Laraba saboda ƙarancin takardun kuɗi da ake fuskanta a Najeriya.


Ƙungiyoyin biyu sun ce za su sa ido tare da bibiya domin tabbatar da ganin babban bankin ƙasar ya ci gaba da samar da takardun kuɗin ga bankunan kasuwanci don sauƙaƙa wahalhalun jama'a.

Post a Comment

0 Comments