Yan Sanda Sun Cika Hannu Da Mahaifin Da Ya Dirƙawa Ɗiyarsa Cikinsa Ciki A Ogun.
Rundunar ‘yan sandan jihar Ogun ta kama wani mutum mai shekaru 43 bisa zarginsa da yi wa diyarsa mai shekaru 19 ciki, kuma mahaifin ya nemeta da ta yi ikirarin cewa saurayinta ne yayi mata cikin.

0 Comments