Ticker

10/recent/ticker-posts

Dan Wasa Cristiano Ronaldo Ya Kafa Wani Tarihi Danna Domin Jin Wanne—Ne

 

Cristiano Ronaldo ya buga wa Portugal wasa na 197, ya kuma ci kwallo biyu a wasan neman shiga Euro 2024, bayan doke Liechtensen 4-0.


Mai shekara 38, shine kan gaba a yawan cin kwallaye a tawaga a tarihi mai 120 kawo yanz


Ya fara yi wa Portugal tamaula a 2003, wanda a gasar kofin duniya a Qatar a 2022 ya zama na farko da ya zura kwallo a kowacce gasa biyar a kofin duniya

Post a Comment

0 Comments