Hukumar da ke Hana Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Najeriya NDLEA ta kama wani hamshaƙin ɗan kasuwa da hodar ibilis da kuma tabar wiwi a kan hanyarsa ta zuwa ƙasahen Vietnam da Brazil da kuma Italiya.
wani sako da hukumar ta wallafa shafinta na twitter ta ce ta kama ɗan kasuwar mai suna Molokwu Nwachukwu, wanda ke yawan ziyartar ƙasashen China da Dubai da Pakistan da kuma Vietnam, a filin jirgin sama na Legas.

0 Comments