Ticker

10/recent/ticker-posts

Za mu yi aiki har da 'yan adawa domin ciyar da Katsina gaba

 

A Najeriya, zababben gwamnan jihar Katsina Dikko Umaru Radda karkashin jam'iyyar APC mai mulki, ya ce gwamnatinsa za tayi aiki da kowanne bangare na al'umma domin tabbatar da ta ciyar da jiharsa gaba.

Radda ya ce abun da zai maida hankali akai shi ne ciyar da Katsina gaba da kawo sauyi.




Post a Comment

0 Comments