Babban bankin Najeriya CBN ya umarci bankunan Æ™asar da su yi aiki a yau Asabar da kuma gobe Lahadi domin tabbatar da cewa takardun kuÉ—aÉ—en naira sun wadata a hannun jama’a.
A wata sanarwa da CBN ya wallafa a shafin na Tuwita, ya ce ya fito da maÆ™udan takardun naira ne a bankunan Æ™asar da kuma na’urorin cirar kudi ta ATM domin magance matsalar Æ™arancin kuÉ—in a ake fama da shi a fadin Æ™asar.

0 Comments