Ticker

10/recent/ticker-posts

GOBARA TA TASHI A WATA KASUWAR GYARAN MOTA..GA CIGABAN LABARIN👇

 

Wata gobara ta tashi a kasuwar kayayyakin gyaran mota da na laturoni ta Olowu da ke jihar Legas.

Gobarar ta tashi a kasuwar ne a daren da ya gabata, sai dai gobarar ta yi ɓarna kafin jami'an kashe gobara su kai ɗauki.

Sai dai ba a kai ga gano musabbabin tashin gobarar ba, amma wasu mutane na danganta tashinta ne da barin wutar lantarki a kunne yayin da dama kuma ke cewa tana da nasaba da siyasa.
Wannan dai ita ce gobara ta uku cikin makwanni uku da aka samu tashinta a birnin Legas.


Post a Comment

0 Comments