Muhimmancin Yawan Yi Tafsir A Watan Azumin Ramadana Shine Yana Kara Tunawa Jama,a Mene Azumi Kansa Me Yakamata Mai Azumi Yayi Da Dai Sauransu.
Sheikh Sanusi Kutama, malamin addinin Musulunci ne kuma a wannan bidiyo ya yi bayani a kan fa'ida ko muhimmancin tafsirin Alqur'ani mai girma wanda malamai sukan yawaita yi a watan azumin Ramadan.
Ga Videon Nan👇
0 Comments